Mambobin wata kungiya mai rajin kishin al’ummar Kano da wasu daga cikin mutanen jihar Kano sun gudanar da zanga-zangar lumana domin nuna adawa da sanya hannun...
Majalisar zartaswa ta amince da fitar da Naira Miliyan dari tara da saba’in da Bakwai, domin samar wa ma’aikatan hukumar fasa kwauri ta kasa muhalli. Ministar...