A yau juma’a ne 10 ga watan Mayu 2019 shugaban hukumar HISBA ta jihar Kano, Malam Aminu Ibrahim Daurawa ya mika takardar ajiye aiki daga shugabantar...
Kotun daukaka kara dake Abuja ta soke daukaka karar da dakataccen babban jujin kasar nan Walter Onnoghen ya shigar gaban ta. Kotun ta ce karar an...
Shugaban kasa muhammadu Buhari ya bukaci manyan hafsoshin tsaron Najeriya da su kara jajircewa wajen tabbatar da cikakken tsaron rayuka da dokiyoyin al’umma. Muhammadu Buhari na...
Hukumar wasan kwallon Rugby ta Najeriya NRFF ta nada Abubakar Yakubu wanda aka fi sani da Yaro a matsayin sabon mai horas da kungiyar. A cewar...