Rundunar yan sandan jihar Anambra ta tabbatar da mutuwar mutane biyu sakamakon fadowar wani gini a yammacin jiya laraba a garin Onitsha. Mai magana da yawun...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi sammacin gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari, sakamakon ci gaba da kashe-kashen ‘yan bindiga da ke gudana a jihar. Da...