Shugaban kasa Muhammadu Buhari dai ya fara mulki tun shekarar 2015 da mataimakinsa prof Yemi Osibanjo yau ma an kuma rantsar dasu tare
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya sake nada Alhaji Usman Alhaji a matsayin sabon sakataren gwamnatin jihar ta Kano. Haka zalika gwamna Ganduje ya kuma...
Kungiyar malamai ta kasa NUT ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya yi duk me yiwuwa wajen ganin an aiwatar da tsarin mafi karancin albashi...
Kwalejin fasaha ta Kano ta bayyana aniyarta ta kara kaimi wajen bunkasa sha’anin koyo da koyarwa ga dalibai. Shugaban kwalejin Farfesa Mukhtar Atiku Kurawa ne ya...