Gwamnatin Najeriya ta ce za ta dauki dukkannin wadanda suke da kwarewa a bangaren koyarwa musamman wadanda suka samu takardar shaidar malanta kamar yadda ma’aikatar ilimi...
Akalla mutane 19 ne suka rasa rayukansu sakamakon wani hatsarin mota da ya ritsa da su akan titin Akure zuwa Owo a jihar Ondo. Rahotanni sun...
Kwanturola Janar na hukumar kula da shige da fice ta Najeriya Muhammad Babandede, ya shawarci manyan jami’an hukumar hamsin da uku wadanda aka yiwa karin girma...