Kotun koli ta ware ranar biyar ga watan gobe na Yuli a matsayin ranar da zata yanke hukunci kan karar da dan takardar gwamnan jihar Osun...
Wasu hare-haren Bam wanda ake zargin ‘yan kungiyar Boko Haram ne suka kai su, sun yi sanadiyyar mutuwar mutane 30 a yankin Konduga da ke jihar...
Asusun kula da kananan yara na majalisar dinkin duniya yace jihohi 10 ciki har da babban birnin tarayya Abuja na da kananan yara miliyan 8 da...
Gwamnan jihar Lagos Babajide Sanwo-Olu ya ce gwmnatin sa na aiki tare da mai rikon babban jojin jihar don kasa kotu na mussaman da za’a dinga...