Mai martaba sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi ll ya musanta zargin da Hukumar karbar korafi da yaki da cin hanci da rahsawa ta jihar Kano ke...
Kwamitin gudanarwar jam’iyyar APC na kasa ya kafa kwamitin ladaftarwa mai kunshe da mutum biyar wanda zai bincike zarge-zargen da mataimakin shugaban jam’iyyar na kasa mai...
Mai Martaba Sarkin Rano Alhaji Tafida Ila Autan Bawo ya dakatar da Hakimin Tudun Wada Dr Bashir Muhammad da na Karamar hukumar Bebeji Alhaji Haruna Sunusi...
Mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na biyu ya ce za suyi duk mai yiwuwa wajen kare kima da mutuncin masarautar Kano da ma al’ummar jihar...
Mambobin jam’iyyar PDP a majalisar wakilai sun yi watsi da rade-radin da ke cewa uwar jam’iyyar ta umarce su da su kadawa wani dantakarar shugabancin majalisar...
Majalisar masarautar Kano ta sanar da dakatar da Hawan Nassarawa da Hawan Dorayi da aka shirya za a gudanar a yau Alhamis da kuma gobe Juma’a....
Shugaban kungiyar tsoffin daliban kwalejin Kimiyya ta Dawakin Tofa aji na 1990 Inijiniya Abubakar Ibrahim Khalil ya ja hankalin gwamnatin jihar Kano wajen magance matsalolin da...
Na’ibin limamin masallacin Juma’a na Sahaba Dakta Abdullahi Muhammad Getso ya ja hankalin al’ummar musulmi kan kiyaye iyakokin Allah a cikin rayuwar su. Dakta Abdullahi...