Wasu mutane da ba a kai ga sanin adadinsu ba sun mutu wasu jikkata sakamakon wani rikicin kabilanci a yankin Ajah a karamar hukumar Eti-Osa a...
Rundunar tsaro ta civil defence ta yi holin wasu da ake zargi da satar mutane don garkuwa da su da kuma sauran muggan laifuka a birnin...
Rundunar ‘yan sandan Kano ta tabbatar da ceto magajin garin Daura bayan musayar wuta da masu garkuwa da mutane a safiyar yau Talata, a Unguwar Gangar...
Gamayyar kungiyoyin kwadago a kasar nan sun yi barazanar sake tsunduma yajin aikin gama gari matukar aka ci gaba da samun tsaiko wajen aiwatar da shirin...
Mutane da dama sun rasa rayukansu sakamakon wata gobarar tankar man fetur da ta tashi a kauyen Ahmube da ke yankin karamar Hukumar Gwer ta gabas...