Da misalin karfe biyar da rabi na yammacin jiya lahadi ne wasu motoci 2 kirar Golp da kuma motar safa suka hadu gaba-da gaba, kafin a...
Wani masanin tattalin arziki a nan jihar Kano, ya ce, sanya hannu kan yarjejeniyar gudanar da kasuwanci ba tare da shinge ba tsakanin kasashen Africa, lamari...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci gudunmawar bankin raya kasashen musulmi (IDB) wajen bunkasa bangaren samar da abubuwan more rayuwa a kasar nan. Hakan na kunshe...