Kotun daukaka kara shiyyar Abuja ta jinkirta yanke hukunci game da shari’ar da ake na zargin shugaban kasa Muhammadu Buhari da rashin mallakar takardun makaranta. ...
Babban bankin kasa (CBN), ya ce kiwon kaji shine harka da ya fi ba da gudunmawa ga tattalin arzikin kasar nan a bangaren noma da kiwo....