Babbar Kotun tarayya da ke Abuja ta zartas da hukuncin hukumar hana-fasakwauri ta kasa ta biya kudin diyya naira biliyan biyar da rabi ga wani kamfani...
Kamfanin tunkudo wutar lantarki na kasa TCN ya ce wasu kwantenoninsa guda biyu da ke dauke da kayayyakin lantarkin sun yi batan dabo a wasu tashoshin...
Kungiyar da ke rajin kare martabar addinin Islama wato Muslim Rights Concern da akewa lakabi da (MURIC), ta ayyana gobe juma’a, a matsayin ranar zaman makoki...
Gwamnatin tarayya ta gargadi maniyyatan kasar nan da su guji yin guzurin duk wani abu da mahukuntan kasar saudiya suka haramta shigo da shi kasar su....
Gwamnatin tarayya ta gargadi maniyyatan kasar nan da su guji yin guzurin duk wani abu da mahukuntan kasar saudiya suka haramta shigo da shi kasar...