Wani malami a sashen nazarin zamantakewar dan adam a Jami’ar Bayero da ke nan Kano Farfesa Dr Sani Malumfashi ya bayyana rashin shugabanci nagari a kasar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da babban sufeton ‘ya sandan kasar Muhammad Adamu kan sabuwar arangamar da jami’an tsaro suka yi da mabiya Shi’a jiya...
Shugaban jami’ar karatu daga gida ta kasa NOUN Farfesa Abdallah Uba Adamu ya ce akalla Fursunoni 500 ne yanzu haka ke karatu a jami’ar kyauta. Farfesa...