Babban Jojin Najeriya Tanko Muhammad ya lashi takobin yaki da duk wani nau’i na cin hanci da rashawa da ke cikin hukumar shari’ar kasar nan. Tanko...
Shugaban majalisar dattijai Sanata Ahmad Lawan ya bayyana cewa a yau ne majalisar za ta tantance Manjo Janar Bashir Salihi Magashi daga nan Kano da Timipre...
Majalisar wakilan kasar nan ta yanke shawarar bincikar manyan ayyukan raya kasa na gwamnatin tarayya da aka watsar tun daga shekarar 1999 zuwa yanzu. Ayyukan wadanda...