Hukumar dake kula da aikin hajjin ta kasa NAHCON Ta tabbatar da mutuwar ‘yan Najeriya 5 a kasa mai tsarki a yayin aikin hajjin bana ...
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya kai ziyarar ba zata da safiyar jiya Talata a asibitin kwararru na Umaru Shehu dake birnin Maiduguri. Babagana...