Kotun Soji a kasar Kamaru ta yanke wa jagoran ‘yan awaren kasar da wasu mukarrabansa hukuncin daurin rai da rai bayan samunsa da laifin ta’addanci da...
Ofishin jakadancin Najeriya da ke kasar Jamus ya bukaci hukumomi a kasar Jamus din, da su fito da bayanan wadanda aka kama da hannu wajen cin...
Kimanin masu hakar ma’adanai 156’000 ne suka rasa aikin yinsu a jihar Kebbi sakamakon rufe wuraren da Hukumar ‘yan sanda tayi watanni uku da suka huce....