Gwamnan jihar Nasarawa Abdullahi Sule ya kira taron gaggawa kan harin da aka kai wa mataimakin sa Dr, Emmanuel Akabe wanda yayi sanadiyar mutuwar mutane 5....
Wasu da ake zargin ‘yan fashi da makami ne sun kai hari ga kwanbar motocin mataimakin gwamnan jihar Nasarawa Dr, Emmanuel Akabe yayin da suka kashe...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nada Abdulrahaman Baffa Yola a matsayin mai taimaka masa na mussaman kan al’amuran siyasa Wannan na kunshe cikin...