Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nada Dakta Folashede Yemi-Esan a matsayin mai rikon mukamin shugabar ma’aikata ta tarayya. Dakta Folashade Yemi Esan ta maye...
Babban bankin kasa CBN yace za’a fara aiwatar da shirin Cash less a dukkanin kasar nan daga watan Maris din shekara ta 2020. Babban bankin kasar...
Download Now Ayi sauraro lafiya.
Download Now Ayi sauraro lafiya.
Gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari ya jagoranci wata tawagar Gwamnoni don haduwa da takwarorin su na kasar jamhuriyar Niger a a garin Maradi a wani...
Hukumar kula da da’ar ma’aikata (CCB), ta ce, za ta fara bibiya tare da tantance kadarorin da gwamnan jihar Oyo, Seyi makinde ya gabatar gareta, domin...
Wasu jami’an hukumar kula da zurga-zurgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, sun jikkata wasu matasa a nan Kano bayan da suka yi musu duka da...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC ta kama wasu mutane biyu a nan Kano masu suna Garba Iliyasu da Umar Iliyasu da ke gudanar...