Hukumar da ke lura da harkokin sadarwa ta kasa NCC ta sha alwashin lalubo hanyar da za’a saukaka kudin da ake cira ga masu amfani da...
Matashiyar nan da ake zargin mahaifinta ya garkame su da sanya musu sasari da sarka a kafa tare da dan uwanta wanda rai yayi halin sa...
A ranar 21 ga watan Oktoban da muke ciki ne tsohon Gwamnan jahar Kano Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso ya cika shekaru 63 a Duniya. Bikin ranar...
Shugaban kasa Muhamadu Buhari ya aike da ta’aziyyar sa ga iyalan uwargidan marigayi Abubauakr Tafawa Balewa tsohon firaministan kasar nan Hajiya Aisha Jummai Abubakar Balewa wace...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai bar gida Najeriya don halatar taron zuba jari na Future Investment Iniatiative a birnin Riyad na kasar Saudiya mai taken ‘’Menene...
Malamai da mabiya addinin musulunci a jihohin Arewacin kasar nan sun dauki tsawon lokaci suna fafutukar ganin an kafa shari’ar musulunci a sassa daban-daban na kasar....
Rahotonni daga jihar Legas na cewa Allah ya yiwa Hajiya Aishatu Abubakar Tafawa Balewa uwar gidan marigayi firaministan kasar nan na farko, wato Alhaji Abubakar Tafawa...
Gwamnatin jihar Kano, ta sha alwashin bunkasa harkokin ilimi dana lafiya, don yin kafadu da takwarorin su na kasashen duniya, kasancewar su su ne kashin bayan...
Gwamnatin tarayya ta sha alwashin farfado da kuma inganta ma’aikatun casar shinkafa 17 dake nan jihar Kano, tare da samar da sabon tsarin aikin noma na...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Anambra ta cafke wasu mata 3 da aka samu da kananan yara guda biyu ‘yan kimanin shekaru 2 zuwa 4, an...