Wani magidanci da ke karyata ganin sunan Allah da ke fitowa a jikin wasu abubuwa da dama, ya saduda bayan da sunan Allah subhanahu wata’ala ya...
Tsohon kwamishinan Ilimi na Jihar Kano Alhaji Tajudeen Gambo yace rashin kwararrun malamai da rashin kayayyakin koyo da koyarwa da kuma yadda iyake suka ta’allaka cewa...
A Litinin ne gwamnatin Kano ta sanar da cewar an soke dukkanni ayyukan Makrantun Mari a jihar Kano, ta hannun shugaban kwamitin sake yin nazari kan...
Wasu gungun mata su ashiri a yau suka hadu suka hallarci majalisar jihar Kano domin samun goyon bayan majalisar dangane batun sace tare da gano yara...
A cikin shirin zaku ji cewa Lauyoyin kishin al’umma sun sha alwashin gurfanar da DPO din da ake zargin sun yi sanadiyyar mutuwar wani matashi. Jami’an...
Bayan kammala ganawar sirrin daukacin ‘yan majalisar dokoki ta jihar sun amince da kunshin sunayen da Gwamnan Kano ya aike mata a jiya Litinin. shugaban majalisar...
Majalisar dokoki ta jihar Kano ta kammala tantance kunshin sunayen da gwamnan Kano ya aike musu a jiya Litinin don neman sahalewar su. Bayan kammala tantancewar...
Muktar Ishaq Yakasai ne na karshe cikin jerin sunayen da aka tantance a majalisar dokoki ta jihar Kano. Bayan da shugaban majalisa ya kira sunan Muktar...
An kammala tantance Kabiru Ado Lakwaya wanda aka yi masa tambaya kan yadda yayi gwagwarmaya a rayuwa. Kazlika shugaban majalisa Abdul’aziz Garba Kafasa yayi masa tambaya...