Babbar Kotun tarayya dake zama a jihar Kaduna ta dage zaman sauraran karar jagoran mabiya darikar sha’a Ibrahim El-zakzaky da mai dakin sa Zeenat. A cewar...
A ranar 20 ga watan Maris din shekara ta 1991 shaharran mawakin nan Marigayi Micheal Jackson ya rataba hannu kan yarjejeniyar yin kundin wakoki guda 6...
Kamfanin mai na kasa NNPC zai duba yuwar kara fadada aikin samar da bututun mai da ake yi daga Ajaokuta zuwa Kaduna ya dangana zuwa nan...
Gobara ta kone gidaje da dama a kauyen Barebari dake karamar hukumar Ringim a jihar Jigawa. Babban sakatare a hukumar bada agajin gaggawa na jihar Alhaji...
Gwamnatin tarayya za ta tallata takardun lamuni da darajar su ta kai naira biliyan arba’in da takwas da miliyan dari shida sannan ta biya takardun lamunin...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta (ICPC) ta ce, za ta kwace wasu fulotai da gine-gine mallakin gidauniyar Shehu Musa Yar Adua da darajar...
Hukumar EFCC ta sake gurfanar da tsohon sakataren gwamnatin tarayya Babachir Lawal tare da wasu mutane uku gaban kotun tarayya da ke birinin tarayya Abuja. Hukumar...
Yayin da hukumar zaben ta kasa INEC ke haramar bayyana sakamanon zaben gwamnan jahar Bauchi a yau Talata bayan tsame jahar daga jerin jahohin da ta...
Wani matashi Samuel Ogundeji ya rasa idanun sa bayan da aka yi zargin cewa sashin yaki da fashin da makami na rundunar ‘yan sanda ta kasa...
Ma’aikatar albarkatun ruwa ta kasa ta ce kawo yanzu ta karbi takardun kamfanoni 30 daga hukumar dake kula da alamuran jingine kadarorin gwamnati ta kasa kan...