Wata gobara da har yanzu ba’a kai ga gano musabbabin tashinta ba ta kone dakunan kwanan dalibai na karamar sakandaren ‘yan mata dake garin Kanwa a...
Daga Abubakar Tijjani Rabiu da Safara Tijjani ‘Yar wasan kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Falcons dake wasa a kungiyar kwallon kafar mata ta Barcelona dake...
An lura cewa da yawan yaran da ake haifa bata hanyar aure ba na fuskanta kalubale na rayuwa da suka hada da tsangwama da rashin kulawa...
Wata kwararriyar likita a bangaren yara dake asibitin Malam Aminu kano, dakta Zubaida Farouk Ladan, ta bayyana cewa rashin samun kwararrun masu Karbar haihuwa na daga...
Wata ba amurkiya da ke zaune a birnin carlifonia tayo tattaki daga Amurkan bata zame ko in aba sai a unguwar Panshekara dake nan Kano, tazo...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta yi holin wasu matasa da ta kama su na amfani da baburin adaidaita sahu su na yiwa mutane kwacen waya....
Ga alama dai kamfanonin adashin ‘yan gata na zamani dake fitowa su yi ta karbar kudin mutane da sunan tsarin kasuwancin zuba dubu guda a baka...
Shugaban Jami’ar Bayero ta Kano Farfesa Muhammad Yahuza Bello ya shawarci sabbin Likitocin da jami’ar ta yaye da su zama jakadun jami’ar na gari musamman wajen...
Masarautar Karaye a jihar Kano ta bayyana cewa wasu masu garkuwa da mutane domin neman kudin fansa sun sace dagacin Karshi dake karamar hukumar Rogo Malam...