Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano, ta cafke wata mata da izuwa yanzu ba’a bayyana sunan ta ba, bisa zargin ta watsawa dan kishiyarta tafasash-shen ruwan...
Asibitin Muhammadu Buhari dake unguwar Giginyu na maganin cututtukan da aka kasa yi a kasar Indiya. Shugaban asibitin Muhammadu Buhari dake unguwar Giginyu anan Kano Dr...
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya ce gwamnatin sa zata cigaba da bada fifiko wajen samar da tsaro, tare da inganta harkar ilimi da ...
A cikin shirin zaku ji cewa…
Babbar kotun koli ta ayyana bayyana sakamakon zaben jihar Filato da Bauchi da misalin karfe uku na ranar yau Litinin a matsayin lokacin da za ta...
Labarin soyayyar matashi Sulauman Isah da kuma dattijuwa Janine Ann Reimann-Sanchez labari ne da ya karade duniya a wannan makon da muke ciki, kan haka ne...
Bayan zaman kotun na yau litinin da safe, kotun koli ta ayyana gwamnan Kano a matsayin wand aya lashe zaben gwamna da aka yi. A halin...
Kotun Kolin ta kasar nan ta kori karar Abba Kabir Yusuf yayin da tabbatar wa gwamna Abdullahi Umar Ganduje da kujerarsa a zaben gwamnan da aka...
Wani malami daga sashen nazarin labarun kasa wato Geography na jami’ar Bayero anan Kano Malam Musa Tanko Haruna, ya bayyana bukatar dake akwai wajen mutane su...
Acikin shirin zakuji cewa…