Mai fashin baki kan al’amuran yau da kullum, Alhaji Shu’aibu Aliyu, ya ce, shugabanci na bukatar, shugaba ya rinka sara -yana-dubar-bakin-gatari, ta yadda zai samu damar...
Gwamnatin jihar Kano ta amince da nada Chiroman Kano Alhaji Nasiru Ado Bayero matsayin Sarkin Bichi. Cikin wata sanarwa da sakataren yada labaran gwamnatin Kano, Alhaji...
A baya-bayan nan ne dai jagorancin kasuwar Sabon gari, ya samar da tsarin wutar lantarki da hasken rana na Solar a fadin kasuwar dan gujewa afkuwar...
Nan gaba kadan ne za’a sanar da sabon sarkin Bichi bayan da gwamnatin Kano ta nada Alhaji Aminu Ado Bayero a matsayin sabon sarkin Kano. A...
Awanni kadan bayan tsige Muhammadu Sunusi na II, a matsayin sarkin Kano da gwamnatin jihar Kano tayi a yau, mahukunta jami’ar Nmandi Azikiwe dake birnin Awka,...
A wata sanarwa da sakataren yada labaran gwamnan jihar Kano Abba Anwar ya fitar mai dauke da sa hannun sa, ta tabbatar da cewa Sarkin Bichi...
Sarkin Bai da Makaman Kano da Madakin Kano da Sarkin Dawaki mai tuta tuni sun hallara a fadar gwamnatin Kano domin nada sabon sarki. Wakiliyar mu...
Tsohuwar shugabar Kungiyar Lauyoyi mata ta kasa reshen jihar Kano Barrista Hussaina Aliyu tace har yanzu mata na cigaba da fuskantar matsalar cin zarafi a wajen...
Tawagar jami’an tsaro na raka Sarkin Kano Muhammadu Sunusi na II, bayan da gwamnatin jihar Kano ta tsige shi daga kan sarauta a safiyar yau. A...