Dan wasan baya na kungiyar kwallon kafa ta Nasarwa United dake birnin lafiya, ya rasu a filin Kwallo yayin da ake tsaka da wasa, bayan sun...
Wata motar Siminitin Dangote ta hallaka mutane hudu a unguwar Gaida da ke nan birnin Kano. Wakilin mu Abubakar Sabo ya rawaito mana cewa, lamarin ya...
A yau Lahadi ne aka gudanar da jana’izar marigayi Alhaji Hassan Dalhatu wanda ya rasu a daren Asabar da ta gabata. Alhaji Hassan Dalhatu daya ne...
Majalisar zartaswa ta Kano ta amince da ware kudi da yawan su ya zarta naira miliyan 245 don fara biyan malaman jami’ar kimiyya da fasaha ta...
Kungiyar cigaban al’ummar unguwar Ja’en ta nemi majalisar dokokin jihar Kano kan ta gabatar da mutumin da aka ce daga unguwar ta Ja’en yake, ya shigar...
Gwamnatin tarayya zata kashe Biliyan Dari da Hamsin wajen yin aikin tituna arba’in da hudu na manyan hanyoyi a fadin kasar nan. Karamin ministan aiyyuka da...
Kyaftin din kungiyar Kwallon kafa ta Dakata Warriors Kabiru Muhammad, ya samu nasarar lashe kofin hadin kan Dakata wato Dakata Unity Cup, bayan shafe shekaru kusan...
Al’ummar Kauyen Bakalari da ke yankin karamar hukumar Tofa a nan Jihar Kano, sun koka dangane da yadda wasu mutane ke jibge musu bahaya da suke...
Limamin masallacin Juma’a na marigayi Sunusi Dantata dake Kofar Ruwa, Sheikh Muhammad Nuru Muhammad, ya ce, dabi’ar barace-barace da yara almajirai da kuma masu matattar zuciya...
Rukunin shagunan sayar da kayayyaki na Ado Bayero Mall dake nan Kano ya dauki matakan tsaftace hannu ga masu shiga domin yin riga kafi ga cutar...