Da farko dai wata mota ce da tayarta ta fashe ta abkawa matafiya a daidai Kai-da-Kafa kusa da kwanar Freedom Shaidun gani da ido sun ce...
Kungiyar masu kiwon zuma ta kasa wato Apicultural society of Nigeria, ta ce, za ta dauki tsauraran matakai kan masu sayarwa jama’a gurbatacciyar zuma. A cewar...
Hukumar ya ki da cin hanci da rashawa ta kasa EFCC, zata binciki tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, bisa kan zargin karkatar da...
Gwamnatin jihar Kano ta samar da layukan waya biyar wadanda jama’a za su yi amfani da su, don neman daukin gaggawa da zaran sun ga wata...
Daga cikin damben da akayi akwai dambe tsakanin shagon Alhazai da shagon Kwarkwada turmi uku babu wanda ya samu nasara bahagon Ibro da Dunan Yellow suma...
Rundunar Sojin kasar nan ta musanta labarin kai mata hari a Barikin Maimalari dake jihar Borno, da aka ce ‘yan Boko Haram sanye da kayan Majalisar...