Da misalin karfe biyu na ranar yau Litinin ake sa ran cewa, gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje zai yi wa al’ummar jihar Kano jawabi...
Kungiyar shuganannin kananan hukumomi na jihar Kano ta ce kananan hukumomi a matakin su, sun shirya tsaf don tunkarar annobar Covid-19, la’akari da yadda ta ke...
Gwamnatin jihar Kano ta bada umarnin rufe dukkan Tsangayun karatun alkur’ani da makarantun Islamiyya dake fadin jihar don kaucewa annobar Coronavirus. Shugaban hukumar Tsangayu da makarantun...
Hukumar makarantar Islamiyya ta Tahfizul Qur’an dake unguwar Daneji a Kano ta rufe makarantar a ranar Asabar saboda fargabar annobar Coronavirus. Sakataren makarantar Dakta Ahmad Abdullahi...
Tun bayan sanarwar da hukumar Kwallon kafa ta Kasa (NFF) ta fitar na dakatar da dukkan wasannin Kwallon kafa a kasar nan, sakamakon cutar Coronavirus, kungiyoyin...
Dan wasan Kwallon kafa na kungiyar Enugu Rangers International, Ifeanyi George, mai wasa a tsakiya ya rasu sakamakon hadarin Mota da ya rutsa dashi da abokanan...
Kungiyar bada agajin gaggawa ta RED CROSS tayi kira ga al’ummar kasar nan dasu kara kaimi wajen kula da tsaftar muhallin su domin kare kansu daga...
Kungiyar ‘yan asalin jihar Katsina mazauna Kano ta bayyana cewa taimakekeniya da al’ummar Hausawa masu hali ba sa yi ga ‘yan uwan su ga marasa shi...
Gidauniyar Sheikh Karibullah Nasiru Kabara, ta gudanar addu’a ta musamman dangane da cutar Corona Virus , da ta addabi al’ummar duniya baki daya. Taron addu’ar ya...
Jarumin fina-finan Hausar nan Haruna Yusuf wanda aka fi sani da Baban Chinedu ya ce akwai tasgaro cikin sammacin kotu da aka aike masa, na shari’a...