Gwamnatin jihar Kano ta bada umarnin rufe daukacin makarantun firamare dana sakandare dake fadin jihar. Kwamishinan ilmi na jihar Kano Alhaji Sanusi Muhammad Sa’id ne ya...
Majalisar wakilai za ta binciki badakalar rashin raraba kudade da ya tassama fiye da Naira biliyan 81 a wani banagare na shirin rarrabaawa manoma rance wanda...
Kungiyar mata ‘yan jaridu ta kasa reshen jihar Kano ta dage taron da kungiyar zata gudanar a ranar Asabar mai zuwa sakamakon cutar Corona. Shugabar kungiyar...
Kotun shari’ar musulunci dake unguwar Hausawar gidan Zoo a nan Kano ta aike da sammaci ga fitaccen jarumin fina-finan Hausa Haruna Yusuf, da aka fi sani...
Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal, ya karyata labarin da ake yadawa a kafafan sada zumunta na cewa ya nada fitacciyar jarumar barkwancin nan dake jihar...
Gamayyar kungiyoyin manoma ta AFAN sun bukaci gwamnati tarayya da ta binciki ayyukan shirin baiwa manoma basuka da inshorar noma na NIRSAL. Kungiyoyin sun bukaci hakan...
Shugaban hukumar kula da hasken wutar lantarki na kan titina da kawata burni na jihar Kano, ya bayyana cewa sun fito da tsarin rage shan mai...
Rundunar ‘yansanda ta jihar Katsina, ta sanar da kashe dan garkuwa da mutane, gudan daya tare da kwato shanu sittin. Rundunar ta sanar da kubutar da...
Kwamitin tsara kasuwar Rimi da zamanantar da ita ya ce karamar hukumar birnin Kano za ta ci gaba da zamanantar da kasuwar Rimi kamar yadda sauran...
Shugaban Kasuwar Rimi dake nan Kano Alhaji Salisu Ya’u Yola ya ce babu wani aikin ci gaba da kasuwar ke samu daga bangaren gwamnatin jihar Kano...