Gwamnatin kasar Saudia, ta bude ofishin karbar fasfo a filin jirgin sama na Sarki Abdul Aziz, dake birnin Jeddah don shirin duba biza ta masu aikin...
Ministan sadarwa Dr, Isa Ali Pantami ya ce alal hakika bashi da masaniya kan binciken da aka yi, mai yuwa ne samar da 5G na da...
Kungiyar limaman addinin musulunci na jihar Ogun sun shirya gudanar da addu’o’I da yin azumi kan samun waraka daga cutar COVID-19 na kwanaki uku. Azumin wanda...
Gidauniyar Aliko Dangote tare da nadin gwiwar Gwamnatin Kano ta ce a gobe ne ake sa ran za’a kammala aikin ginin cibiyar killace masu cutar Corona...
Duk da dakatar da daukan fasinjoji, daga Kano zuwa wasu jihohin kasar nan da gwamnatin jihar Kano ta yi a wani yunkuri da take na yaki...
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano, ta bukaci alummar kasar nan dasu kwantar da hankali su bisa ga umarin da hukumomin kasar saudiyya suka bayar...
A yau ne shahararran dan kasuwar nan da ya samar da kamfanin Jirgin sama mai zaman kansa na farko a kasar nan marigayi Alhaji Muhammad Adamu...
Wata mata mai suna Rabi Muhammad mazauniyar unguwar Farawa dake nan Kano, ta zargi wata makociyar da kama kurwar ‘yar ta mai suna Shema’u. Rabi Muhammad...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta cafke wani matashi mai suna Mustapha Hamisu Aliyu shugaban kungiyar masu gidajen abinci ta Kano. An cafke Mustapha ne sakamakon...