A lokacin da al’ummar jihar Kano suka shiga kwanaki na biyu na dokar hana fita da gwamnatin jihar Kano ta saka sun ci gaba da bayyana...
Sugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Malam Abba Kyari ya rasu. Mai baiwa shugaban kasa shawara kan yada labarai Femi Adesina ne ya bayyana hakan yanzu haka...
Hukumar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce an samu karin mutane 6 da sakamakon gwajin da aka yi musu ya nuna cewa suna...
Kungiyar Jama’atu Izalatal Bid’a Wa’iqamatis Sunna ta kasa ta kori limamin masallacin juma’a na masallacin sheikh Abubakar Mahmoud Gumi da Kofar Gayan Low-Cost da ke garin...
Gwamnatin Jihar Kano ta tabbatar da cewa shugaban Kwamitin kar ta kwana na yaki da cutar Covid-19 na Jihar Kano Farfesa Abdulrazak Garba tare da wasu...
Tun da misalin karfe goma na daren jiya ne dokar hana fita da gwamnatin Kano ta sanar a matsayin wani mataki na dakile yaduwar cutar corona...
Rahotonni daga Kano na cewa izuwa yanzu an samu karin mutane 6 da suka kamu da curar Coronavirus. Wata majiya mai tsuhe ta shaidawa Freedom Radio...
Gwamatin jihar jigawa ta karbi dan asalin jihar mai dauke da cutar COVID-19 daga jihar Kano, duk da cewa ya na daya daga cikin mutane 21...
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya nuna tausayinsa kan halin da al’umma ke ciki sakamakon killace su a gidaje a yakin da ake...
A yau juma’a ne ya kasance rana ta farko da aka fara zaman gida na tsawon mako guda da gwmnatin Kano ta umarci yi a wani...