Gwamnatin jihar Kano ta ce zata rika bude gari a lokacin nan na zaman gida a duk ranar litinin da alhamis daga karfe goma na safe...
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Allah ya yiwa maimartaba Sarkin Rano Alhaji Tafida Abubakar Ila rasuwa yanzu-yanzu a asibitin Nassarawa dake nan Kano. Dan majalisar tarayya mai...
Gwamnatin jihar Kano ta ce a gobe Asabar za a bude sabuwar cibiyar gwajin cutar Covid-19 a jihar. Babban jami’i a kwamitin karta kwana kan yaki...
Gwammatin jihar Kano ta ce zata yi amfani da wasu wurare anan Kano don mayar dasu cibiyoyin killace masu fama da cutar Corona. Mataimakin Gwamnan Kano...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta dage dokar zaman gida a karamar hukumar Kazaure. Kwamin shinan lafiya kuma Shugaban kwamatin yaki da cutar Covid-19 na jihar Jigawa Dr....
Kungiyar hadin kai da kare al’umma wato Partners for Community Safety, ta yi kira ga gwamnatin tarayya da kwamitin karta kwana na yaki da cutar Corona...
Gwamnatin jihar Kano ta ce yanzu haka adadin wadanda suka kamu da cutar Covid-19 ya kai 219 a jihar. Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta wallafa...
Tsohon shugaban majalisar tarayya ta kasa Alhaji Ghali Umar Na’abba ya karyata labarin rasuwarsa da ake ta yadawa a kafafan sada zumunta. A ranar Laraba ne...