Gwamnatin jihar Kano ta ce ta umarci kotun tafi da gidanka kan ta rika hukunta duk wadanda aka kama basa sanya takunkumin fuska don kariyar cutar...
An haifi marigayi Dan Iyan Kano Yusuf Bayero a shekarar 1933, ya halarci makarantar Elementary ta Kofar Kudu. Marigayi Alhaji Yusuf Bayero ya kasance mamba a...
Yayinda dokar kulle da zaman gida ke cigaba da gudana a wasu jihohin kasar nan ciki harda jihar Kano, sai gashi wani jami’in dan sanda a...
Ministan sadarwa na kasa Dakta Isah Ali Pantami ya karyata rade-radin da ake yadawa na rasuwar shugaban kungiyar Izala na kasa Sheikh Abdullahi Balalau. Jaridar Sahara...
Kungiyar Tallafawa Marayu da marasa karfi wato Hope for Orphans and Less Privileged Initiative (HOLPI) ta jaddada kudirin ta na ci gaba da tallafawa mabukatan da...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya baiwa sabon sarkin Rano maimartaba Alhaji Kabir Muhammad Inuwa takardar kamar aiki. Maitaimakawa gwmanan Kano kan sabbin kafafan...
Hukumar yaki da cin hanci da karbar korafe-korafe ta jihar Kano ta cimma yarjejeniya da kungiyar kamfanonin shinkafa domin sayar da babban buhu akan kudi naira...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci asibitoci masu zaman Kansu dasu daina mayar da marasa lafiya gida idan sun zo asibitocin su. Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ne...
Wata mata mai suna Sa’ade Abdullahi mai shekaru 30 a duniya ta haifi santala-santalan ‘ya’ya har guda 4 a lokaci guda. Sa’ade Abdullahi da maigidanta Abdullahi...
Hukumar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce cikin yini guda an samu karin mutane 386 da suka kamu da cutar Covid-19 a sassa...