Ma’aikatar Lafiya ta jihar Kano, ta bayyana cewar dokar kulle da aka saka sakamakon cutar corana ta taimaka wajen dakile yaduwar. Kwamishinan Lafiya Dakta Aminu Ibrahim...
Hukumar aikin hajji ta Najeriya ta ce har yanzu tana jiran matakan da gwamnatin kasar Saudiyya ta dauka game da aikin hajjin shekarar 2020, kafin ta...
Kasar Indonesia, ta sanar dacewar al’ummar kasar ba zasu yi aikin Hajjin bana ba. Ministan harkokin addinai na kasar ta Indonesia, Fachrul Razi, ya bayyana haka ...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Schalke 04, dake kasar Jamus wanda ya zo aro daga kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Jean Clair Todibo, zai koma...
Gwamnatin jihar Kano ta magantu kan sassauta dokar kulle a jihar da gwamnatin tarayya tayi. A cikin wata sanarwa da Gwamnatin Kano fitar a daren Litinin...
Kungiyar dake wayar da kan al’umma da tallafawa mabukata kan cutar Covid-19 wato CORA, ta ce, za ta ci gaba da duba marasa lafiya kyauta da...
Gwamnatin jihar Kano ta kafa wani kwamiti na musamman wanda zai sasanta tsakaninta da gamayyar kungiyoyin kwadago na jihar wadanda suka bata wa’adin makwanni biyu kan...
Babban bankin kasa (CBN), ya gargadi bankunan kasuwanci na kasar nan da su gaggauta warware matsalolin da abokan huldarsu masu amfani da na’urar cirar kudi ta...