Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kara tsawaita dokar zaman gida dole, zuwa mako hudu. Dokar za ta fara aiki ne da tsakar daren ranar Talata, wanda...
Kungiyar manoman masara da sarrafata da kuma kasuwancinta ta kasa wato Maize Growers Processors and marketers Association of Nigeria (MAGPAMAN) ta jaddada kudirin ta na ci...
Sama da mutum miliyan 10 ne suka kamu da cutar Covid-19 a fadin duniya yanzu haka, yayinda kididdigar hukumomin lafiya suka tabbatar da cewa sama da...
Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool dake kasar Ingila ta lashe kofin Firimiyar kasar na kakar wasanni ta shekarar 2019/2020. Nasarar daukan kofin na Liverpool a yau...
Ana shirye shiryen yiwa dabbobi sama da Miliyan daya duk shekara allurar rigakafi a jihar Kano wanda za ‘a fara shirin a watan Nuwamba mai kamawa...
Yayin da harkokin kwallon kafa ke ci gaba da dawo wa a nahiyar turai a ‘yan kwanakin nan, wani batu da masu sharhin wasanni suka mai...
Kungiyar Kwallon kafa ta Middlesbrough ta sanar da raba gari da mai horar da kungiyar tsohon dan wasan kasar Ingila Jonathan Woodgate, ta re da...
Kasar Japan ta sanar da ficewa daga neman karbar bakuncin wasan kofin duniya na mata a shekarar 2023. Fitar kasar ta Japan ya sa yanzu...
Dan wasa na daya a duniya a wasan Tennis Novak Djokovic , ya bayyana sanar da cewar ya kamu da cutar Corona sakamakon gwajin da...
WA ZAI LASHE GWARZON DAN WASA A BANA, LEWANDOWSKI RONALDO, MESSI, BRUNO FERNANDEZ, MANE…? Yayin da harkokin kwallon kafa ke ci gaba da dawowa a nahiyar...