A ranar Laraba gwamnatin kasar Kamaru ta bayar da sanarwar bullar cutar Kwalara a kasar tare da yin sanadiyyar mutuwar mutane da dama. Rahotonni sun bayyana...
Kimanin ‘yan Najeriya 246 ne aka dawo da su gida daga hadaddiyar daular larabawa sakamakon annobar cutar Covid-19. Hakan na cikin wata sanarwa da hukumar kula...
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya musanta jita-jitar da ake yadawa cewa, ya karbi Naira Biliyan hudu daga hannun dakataccen shugaban hukumar yaki da cin...
Majalisar wakilai ta koka game da rashin wutar lantarki a fadin kasar nan wanda ta ce lokaci ya yi da ya kamata a lalubo bakin zaren...
Tun farkon nadin Ibrahim Magu a matsayin mukaddashin hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa EFCC wasu na ganin cewa bai can-canci rike mukamin...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya nada Abdurrazak Datti Salihi a matsayin sabon shugaban hukumar tattara kudaden haraji na cikin gida a Kano wato KIRS....
Kamfanin rarraba hasken lantarki na Kano KEDCO yace abokan huldar sa dake shiyyar Kano da kewayan ta za su fara amfana da karin wutar lantarki bayan...
Wani mai masana’antar takin zamani a nan Kano Alhaji Ibrahim Hussain Abdullahi, yayi Alla-wadai da yadda wasu ke canjawa buhunhunan takin zamani suna da bayanan hakkin...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles, Paul Onuachu dake wasa a kungiyar kwallon kafa ta Genk dake kasar Belgium ya kamu...
Hukumar kula da matasa ‘yan hidimar kasa ta sanar da cewa a ranar 16 ga watan Yulin nan da mu ke ciki ne za ta yaye...