Dakarun Operation Lafiya Dole na Rundunar Sojin kasar nan sun kashe ‘yan boko haram guda goma sha bakwai akan titin Damboa zuwa Maiduguri a jihar Borno....
Hukumar raba dai-dai ta kasa FCC ta ce nan gaba kadan ba da dadewa ba, za ta fara bin diddigin ma’aikata da ke ma’aikatu da hukumomi...
Babbar kotun jiha mai lamba 11 a nan Kano ta yanke wa wani Bature biyan kudi har Naira miliyan 13 ga matashin da ya kade da...
Kwamatin bada shawarwari kan sace-sacen yara ‘yan asalin jihar Kano zuwa wasu daga cikin jihohin kudancin kasar nan ya ce zai fara daukan hanyoyi biyar cikin...
Majalisar dokoki ta jihar Kano ta bukaci gwamnatin jihar kan ta yi duk mai yiwuwa wajen shawo kan matsalar karancin ruwan famfo da ake fama da...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya nada Sani Lawal Mohammad a matsayin mai lura da ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, wato...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na jagoranci taron Majalisar zartarwa a karo na bakwai ta kafar Internet a fadar Gwamnatin dake a babban birnin tarayya Abuja. ga...
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce cutar Corona na saurin yaduwa a kasashen Afrika kamar wutar daji, yayin da a gefe guda kuma ake samun...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci taron Majalisar zartarwa a karo na bakwai ta kafar Internet a fadar Gwamnatin dake Vill a babban birnin tarayya Abuja....
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El rufa I ya bayyana cewa, an sami nasarar sallamar mutum daya bayan daya warke daga cutar COVID 19. Malam Nasiru...