Masu cutar Corona 11,188 ne suka warke daga cutar Corona a jiya Laraba, kamar yadda cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta sanar. A...
Hukumar kula da jami’o’i ta kasa NUC ta ce, jami’o’in gwamnatin tarayya da masu zaman kan su talatin da biyu ne suka fara gwaje-gwajen kimiyya daban-daban,...
Gwamnatin tarayya ta ce bata yi alkawarin daukan ma’aikatan wucin gadi na N-Power aikin din-din-din ba, bayan sun kammala wa’adin da ta dibar musu na shekarun...
Kungiyar kwallon kafa ta Fulham , ta samu tikitin dawowa gasar Firimiyar Ingila ta kakar badi da za a fafata 2020/21. Hakan ya biyo bayan...
Shirin bunkasa Nima da kiwo na jihar Kano, wato Kano state Agro Pastoral Development Project (KAPDP), zai samar da yadda za’a bunkasa samar da Madara...
Tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano Engr. Mu’azu Magaji Dan Sarauniya ya yi gugar zana kan siyasar cikin gida a jam’iyya mai mulki a Kano ta...
Za’a fara tantance masu sha’awar shiga makaranta ko kwalejin horas da hafsoshin sojoji ta kasa wato Nigerian Defence Academy a ranar 15 ga watan nan da...
Hukumar zabe ta kasa INEC ta shirya don yi wa wasu dokokin shekara ta 2020 na hukumar garabawul wanda zai bata damar yin cikakken zabe da...
Gwamnan jihar Jigawa Mohammed Badaru Abubakar ya ce za’a bude makarantu 40 a jihar ya yin da bada umarnin dukkanin ma’aikatan jihar su koma bakin aiki...
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya amince da a bude makarantun boko a ranar 10 ga watan Agusta don rubuta jarrabawar kammala sakandire a sassan...