Wata motar tankar mai ta kama da wuta yanzu haka a kan titin Zaria zuwa Kaduna kafin a kai Kwangila Fly Over da ke Zaria. Wakilin...
Gwamnatin jihar Lagos, ta bankado tare da gargadin al’ummar jihar kan sababbin cibiyoyin bogi na gwajin cutar Corona da wasu ‘yan damfara suka bude a jihar....
Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal, ya ce gwamnatin jihar zata daga darajar kwalejin Ilimi ta Shehu Shagari zuwa matakin Jami’a. Gwamna Tambuwal, ya bayyana hakane...
Kungiyar Daliban makarantar Sakandiren kimiya dake garin Dawakin Tofa KASOSA aji na 1992 tayi kira ga gwamnatoci a matakai daban-daban dasu kara azama gami da mayar...
Tsohon shugaban hukumar tsaro ta farin kaya DSS Mike Ejiofor, ya kalubalanci shugaba Buhari da ya tabbatar ya samar da sauyi da kuma ci gaba a...
Gwamnatin tarayya ta ce daga mako mai kamawa zata dakatar da zirga-zirgar jiragen sama daga wasu kasashen duniya da suka hadar da Burtaniya da Amurka zuwa...
Gwamnatin jihar Kano ta rufe wasu kamfanoni biyu saboda karya dokar tsaftar muhalli. An rufe kamfanonin biyu Nina Plastic da Prosper Plastic da ke sarrafa robobi...
Ƴan bindiga sun yi garkuwa da matar wani ɗan kasuwa a Jigawa. Maharan ɗauke da makamai sun afka wa garin Gujungu na ƙaramar hukumar Taura cikin...
Rohotonni da ke fitowa yanzu-yanzu daga garin Minjibir na cewa ƴan bindiga sun sako attajirin nan Alhaji Abdullahi Bello Kalos da aka sace a garin Minjibir...
Fitaccen malamin nan Farfesa Umar Labɗo ya soki Gwamnatin Kano kan zaftare albashin ma’aikata da kuɗin ƴan fansho. Ta cikin wani saƙo da ya wallafa a...