Hukumar yaƙi da rashawa ta jihar Kano ta gayyaci shugaban hukumar lura da ƙwaryar birnin Kano Engr. Abdullahi Garba Ramat domin amsa tambayoyi kan wasu zarge-zarge....
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce, yana nazarin takardar da jami’ar East Carolina (ECU) ta fitar wadda ta musanta ba shi matsayin Farfesa. Mai...
Jami’ar East Carolina (ECU) da ke ƙasar Amurka ta musanta bai wa gwamnan Kano aikin koyarwa da kuma Farfesa. Rahoton jaridar Premium Times ya rawaito jami’ar...
Ana dai cigaba da gudanar da bikin cikar Freedom Rediyo shekaru 17 ga wasu daga cikin.
A gobe alhamis ne majalisar dokokin jihar kano za ta fara zaman sauraron ra’ayin ul’umma danga ne da kudirin kasafin kudin badi. Shugaban kwamtin kasafin kudi...
Tsohon Jakadan Najeriya a Amurka, dama wasu kasasshe, Ambasada Sani Bala ya bayyana gidan Radio Freedom a matsayin wata makaranta mai zaman kanta, da al’umma da...
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandare wato JAMB za ta shirya jarabawar gwaji ga wadanda suka nemi aiki a hukumar kula da shige da...
Kungiyar malaman jami’o’I ta kasa ASUU, ta ce tana ci gaba da tattaunawa da gwamnatin tarayya domin kawo karshen yajin aikin da ta ke yi yanzu...
Gwamnatin jihar Bauchi ta ce adadin masu dauke da cuta mai karya garkuwar jiki a jihar ya sauka daga kaso 6, da ake dasu a tun...
Shugaban hukumar yaki da cuta mai karya garkuwar jiki ta kasa Gambo Aliyu ya ce, Najeriya ta kashe sama da tiriliyan 2 don samarwa da masu...