Hukumar kula da Shige da fice ta kasa ta gargadi yan Najeriya da su guji yin auren kwangila daga kasashen ketare. Kwanturola Janar na hukumar ta...
Wani jirgin yakin sojin saman Najeriya ya bace sakamakon rikicin Boko Haram da ya addabi jihar Borno kamar yadda hukumomi suka bayyana a safiyar Alhamis. Mai...