Ƙaramar hukumar Fagge a nan Kano ta rufe Makarantar Assalam da ke unguwar Kwaciri. Hakan ya biyo bayan zargin wata malamar makarantar da yin ajalin wani...
Sojojin Najeriya da ke aiki a garin Sabon Birni da ke kan iyaka da jihar Sakkwato sun kashe wasu ‘yan bindiga uku tare da kwato makamai....
Sojojin Najeriya sun yi nasarar hallaka mayakan kungiyar ISWAP 50 a jihar Borno. Sojojin karkashin dakarun Operation Hadin Kai sun kuma yi nasarar fatattakar mayakan da...
Babban hafsan sojin Najeriya Manjo Janar Farouk Yahaya, ya ce sojojin kasa kadai ba za su iya shawo kan kalubalen tsaron da ke addabar kasar nan...
Gwamnan jihar Neja, Sani Bello ya sanya dokar hana kabu-kabu a Minna babban birnin jihar daga ranar Alhamis 3 ga watan Yuni. Gwamnan ya bayyana haka...
Hukumar kula da noma da abinci ta majalisar dinkin duniya da takwararta ta samar da abinci ta duniya sun yi hasashen cewa sama da mutane miliyan...