Gwamnatin tarayya ta ce, an yi amfani da kaso tamanin da takwas cikin ɗari na kafatanin allurar rigaƙafin cutar corona guda miliyan huɗu da gwamnati ta...
Majalisar wakilai ta gayyaci hukumar tattara haraji ta ƙasa (FIRS) da ta gurfana gabanta don ƙarin haske kan wasu kuɗade dala biliyan talatin da suka zurare...
A wani mataki na taimakawa ƙoƙarin da gwamnatin jihar ke yi don tabbatar da tsaro da lafiyar al’umma, masu rike da mukaman siyasa a jihar Kebbi,...
Shugaban kungiyar magoya bayan kwallon kafa dake a birnin tarayya Abuja, Adamu Mohammed Mukhtar ya sha alwashin tura ‘yan jarida dake kawo rahotannin wasanni kasashen waje...
Gwamnatin jihar Abia ta yi Allah wadai da farmakin da aka yiwa ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Enyimba a garin Jos dake jihar Plateau. Lamarin...
Hukumar kwallon kafa ta Afirka, CAF ta ce da akwai bukatar kafafen yada labarai su samu yancin kawo rahotannin wasanni a nahiyar ba tare da fargaba...
Gwamnatin tarayya ta ce babban bankin ƙasa CBN ya samar da jimillar naira biliyan sittin don sayo mitar wutar lantarki, wanda za a rabawa jama’a kyauta....
Wata babbar kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a kofar kudu anan birnin Kano, ta umarci kwamishinan ƴan sandan jihar Kano da ya kamo mata babbar...
Ƙungiyar masu makarantun sa kai ta jihar Kano, ta zargi gwamnatin jihar Kano da ruguza harkar ilimi wajen aiwatar da shirin ba da ilimi kyauta, kuma...
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya fice daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC. Gwamnan ya shaida wa wakiliyar Freedom Radio Jamila Ado Mai Wuƙa cewa, ya...