Labarai3 years ago
Kuɗin da aka tura a asusun ƴan fansho a watan nan ba zai isa a biya su ba – ƙungiyar ƴan fansho
Ƙungiyar ƴan fansho ta ƙasa reshen jihar Kano ta ce, kuɗin da ya shigo asusun yan Fansho daga ƙananan hukumomi na wannan watan, ba zai taba...