

Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da Alhaji Shehu Rabi’u a matsayin sabon kwamandan rundunar bijilanti. Wannan na zuwa ne bayan cika kwanaki 58 da rasuwar babban...
Rundunar sojin saman ƙasar nan ta samu nasarar hallaka wasu shugabannin ƙungiyoyin ƴan bindiga a jihar Zamfara. Jaridar PRNigeria ta rawaito cewa sojin sun kashe shugabannin...
Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya dakatar da dukkanin shugabannin hukumar gudanarwar kwalejin kimiyya ta Ramat da ke jihar na tsawon watanni shida. Gwamnan...
Masanin kimiyyar siyasa a Jami’ar Bayero da ke nan Kano, ya bayyana cewa idan har ‘yan siyasar Najeriya ba su yi taka tsan-tsan ba to kuwa...
A ranar 21 daya ga watan Satumbar kowacce shekara rana ce da majalisar ɗunkin duniya ta ware a matsayin ranar zaman lafiya. Ranar na mayar da...
Ƴan kasuwar Dawanau a nan Kano sun alaƙanta tashin farashin kayan masarufi da yadda masana’antu da manyan ƴan kasuwa ke saye kaya su ɓoye har sai...