Hukumar kwallon kafa ta karamar hukumar Gezawa wato Gezawa town football association za ta rufe musayar ‘yan wasa a ranar Alhamis 23 ga watan Satumbar da...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce, ta yi haɗin gwiwa da kasuwannin sayar da wayoyin hannu domin su riƙa samun bayanan masu ƙwacen waya. Jami’in...
Hukumar Kwallon kafa ta Duniya FIFA, na shirin gudanar da babban taro kan bukatar sauya buga gasar cin kofin Duniya duk bayan shekaru 2. Taron dai...
Rundunar ƴn sandan jihar Katsina ta kama wasu mutane 5 da ta ke zargin suna kai wa ƴan bindiga man fetur. Kazalika rundunar ta zargi cewa...
Gwamnatin jihar Kano za ta farfaɗo da alaƙar da ke tsakanin ta da Pakistan. Dawo da alaƙar za ta mayar da hankali wajen inganta fannin ilimi...
An gudanar da gasar kyau ta ƙasa a jihar Lagos. A Asabar ɗin nan ne aka shirya gasar kyau a wani katafaren Otel da ke jihar...
Shugaban Sashen nazarin tattalin arziƙi a jami’ar Yusif Maitama Sule a nan Kano, Dakta Abdurrazaq Ibrahim Fagge ya ce sabon shirin shugaban ƙasa Muhammadu Buhari akan...
Duk da kokarin da gwamnati ke yi na tabbatar da rabon albarkatun kasa daidai gwargwado, har yanzu ana samun banbance-banbance wajen kula da cibiyoyin lafiya a...