

Kungiyar kwallon kafa ta Sokoto United ta dauki Mohammed Mohammed a matsayin sabon mai horar da tawagar. Tsohon mataimakin mai horar da tawagar Gombe United, Mohammed...
Mahukuntan kasar Qatar na ci gaba da duba yiwuwar saka yin ragakafin Corona ya zama tilas ga ‘yan wasan da za su halarci kasar don buga...
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta yi kunnan Doki da Granada a gasar cin kofin Laligar kasar Spain da ci 1-1. Mintuna 2 da fara wasan...
Hukumar tace fina-finai da ɗab’i ta jihar Kano ta haramta haska duk wasu fina-finai da aka nuna yin garkuwa da mutane. Hukumar ta ce, ta haramta...
Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Katsina United, ta shiga zawarcin ɗaukar tsohon kyaftin din tawagar Nasiru Sani mai lakabin ‘Nalale‘. Ɗan wasan tawagar Kano Pillars da ƙungiyar...
Kungiyar Kwallon kafa ta Katsina United, ta shiga zawarcin daukar tsohon kyaftin din tawagar Nasiru Sani mai lakabin ‘Nalale’. Dan wasan tawagar Kano Pillars da kungiyar...
Hukumar ɗauka da ladabtar da ma’aikatan shari’a ta Kano ta dakatar da Akanta da Daraktan Kuɗi na kotunan Shari’ar Muslunci na jihar. Hukumar ƙarƙashin Babban Jojin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta yi hadin gwiwa da babban bankin kasa CBN domin samun rancen kuɗin da za ta sayi na’urar cirar kuɗi ta...
Rundunar ƴan sandan jihar Adamawa ta kama sama da mutane 1, 700 da suka aikata laifu daban-daban. Kwamishinan ƴan sandan na jihar Aliyu Adamu ne ya...