Masanin tattalin arziki a makarantar koyar da harkokin kasuwanci a jami’ar Bayero anan Kano ya ce, samar da wadatattun masana’antu a Arewacin ƙasar nan rage marasa...
Ministan ƙwadago da samar da samar da aikin yi Chris Ngige ya ce, ma’aikatar lafiya ta ƙasa da ofishin attorney janar ne suka shigar da ƙungiyar...
Tsohon dan wasan kasar Ingila da Tottenham Hotspurs , Jimmy Greaves ya mutu yana da shekaru 81. Tawagar dan wasan ta Tottenham ce ta bayyana haka...
Ɗan wasan gaba na tawagar Athletic Bilbao da kasar Andalus (Spain ), Inaki Williams ya zama ɗan wasa Tilo da ya samu damar buga wasanni 200...
Gwamnatin jihar Zamfara ta ce, za a ci gaba da zama cikin dokar katse layukan waya. Gwamnan jihar Muhammad Bello Matawalle ne ya bayyana hakan a...
Jamhuriyyar Nijar na shirye-shiryen karɓar baƙuncin wani babban taron shugabannin ƙungiyar ECOWAS kan ma’adanai. Taron dai zai fara tun daga ranar 1 zuwa 3 ga watan...