

Hukumar kula da sha’anin sarrafa magunguna PCN, reshen jihar Adamawa ta gudanar da wani bincike a ƙananan hukomi, kan waɗanda suka karya ƙaidojin hukumar ta hanyar...
A ci gaba da gasar cin kofin kasuwar Mariri Mai taken Mariri Cola nut Market Cup da ake Kira da Chairman Cup. A wasan da aka...
Tsohon mataimakin Gwamnan babban bankin ƙasa CBN Dr Obadiah Mailafiya ya rasu. Rahotanni sun bayyana cewa Mailafiya ya rasu yana da shekaru 64 a duniya. Marigayin...
Da safiyar Lahadin nan shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bar Abuja zuwa Amurka don halartar taron majalisar dinkin ɗuniya karo na 76. Rahotonni sun tabbatar da...
Gabannin fara kakar wasannin shekarar 2021/2022 ta gasar Firmiyar Najeriya. Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta a mince da yiwa ‘yan wasa 32 rijista domin...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ICPC ta baiwa ɗan kwangilar da ke haɗa solar wuta a ƙaramar hukumar Fagge wa’adin sati 2 domin...
Gwamnatin jihar Kano za ta yi wata doka da zata riƙa gwada ƙwaƙwalwar malamai a Kano. Kwamishinan harkokin addinai Dakta Tahar Baba Impossible ne ya bayyana...
Rundunar tsaron ƙasar nan ta samu nasarar kuɓutar da sojan nan da ƴan bindiga suka yi garkuwa da shi. Ƴan bindiga sun yi garkuwa da Manjo...
Mai tsaran raga na kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars Suraj Ayeleso ya kammala komawa kungiyar kwallon kafa ta Plateau United dake jos. Sorajo Ayeleso ya...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci kungiyoyin wasannin na kasar nan da su rika tallafawa kananan kungiyoyi domin farfado da su. Sarkin...