

Shugaban hukumar yaƙi da yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa EFCC ya Abdurasheed Bawa ya samu sauƙi tun bayan faɗuwa da yayi a fadar shugaban...
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya karbi bakuncin shugaban hukumar kwallon kafa ta Duniya FIFA Gianni Infantino yau Alhamis 16 ga watan Satumbar shekarar 2021. Shugaban hukumar...
Shugaban hukumar yaƙi da masu yiwa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa EFCC Abdulrasheed Bawa ya yanke jiki ya faɗi a fadar shugaban ƙasa. Bawa ya faɗi...
Wasannin da za’a buga yau Alhamis 16 ga watan Satumbar shekarar 2021 a gasar cin kofin zakarun kungiyoyin kwallon kafar Turai ta UEFA EUROPE LEAGU Real...
Lauyoyin Malam Abduljabbar sun janye daga bashi kariya a gaban kotun shari’ar musulunci a Alhamis ɗin nan. Lauyoyin sun janye ne jim kaɗan bayan gabatar da...