

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce gwamnatin sa ta rabawa manoma Miliyan 1 da dubu dari 6 kudi sama da naira Bilyan dari 300 na tallafin...
Kotun ɗa’ar ma’aikata ta ƙasa ta saka ranar jumma’a 17 ga watan Satumba a matsayin ranar da zata yanke hukuncin ƙarar da gwamnatin tarayya ta kai...
Gwamnatin tarayya ta fara rabawa manoma kayayyakin alkinta amfanin gona a jihohi tara na kasar nan domin magance barazanar karancin abinci. Babban sakataren ma’aikatar aikin gona...
Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta kasa NARD ta zargi kungiyar likitoci ta NMA da sanya son zuciya a cikin lamuranta, tare da ƙin fadawa gwamnatin...
Mai horas da ‘yan wasan kwallon Kwando na Kasa D’Tigress Otis Hughley ya fitar da sunayen ‘yan wasa 13 da za su wakilci kasar nan a...
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince wa gwamna Ganduje ya ciyo bashin naira Biliyan 4. Bashin za a fito shi ne domin kammala aikin samar da...
Shugaban majalisar dattijai sanata Ahmad Lawan ya bukaci kwamitin da zai yi nazari kan dokar man fetur da shugaba Buhari ya mika mata ya gaggauta mika...
Mai horas da ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta All Star Sheka, ya ce rashin sakawa a rai wasanni sana’a ne da al’ummar kasar nan ba...