Ministan kwadago da samar da aikin yi Dakta Chris Ngige ya ce, karuwar rashin aikin yi Barazana ce ga ƙasa . Ministan ya bayyana hakan lokacin...
Wasannin da za’a buga yau Laraba 15 ga watan Satumbar shekarar 2021 a gasar cin kofin zakarun kwallon kafar Turai ta Champions League. CHAMPIONS LEAGUE...
Matan unguwar “Cika Sarari” da ke Medile a ƙaramar hukumar Kumbotso anan Kano sun gudanar da wata zanga-zangar lumana. Zanga-zangar ta su, sun yi ta ne...
Gwamnatin jihar Kano ta yi ƙarin bayani kan halin da ake ciki game da annobar amai da gudawa, wadda ta ɓullo a wasu yankunan jihar. A...
Rahotanni sun ce an kashe shugabann kungiyar ISWAP Abu Musab Al-Barnawi a Jihar Borno, ɗaya daga cikin kungiyoyin dake kai munanan hare-hare suna kashe jama’a a...
An gudanar da wannan taro ne da haɗin gwiwar cibiyar CAJA mai rajin tabbatar da adalci da shugabanci na gari. Hukumar ƙwadago ta duniya ta ce,...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Manchester United dake kasar Ingila, Cristiano Ronaldo ya ci kwallo ta136 a gasar zakarun nahiyar turai ta Champions...
Wasu ƴan bindiga sun ƙone gidan shugaban majalisar dokokin jihar Zamfara Alhaji Nasiru Mu’azu Magarya a ƙaramar hukumar Zurmi. Shugaban kwamitin harkokin tsaro na majalisar Alhaji...